1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Sojojin Amirka na yaki da 'yan al-Shabaab

Zulaiha Abubakar
December 9, 2018

Wasu mayakan kungiyar al-Shabaab da ke Somaliya sun rasa ransu sakamakon harin da sojojin Amirka suka kai sansanin 'yan ta'addan da ke kudancin kasar.

https://p.dw.com/p/39lzu
Somalia Terrormiliz al-Shabaab
Hoto: Getty Images/AFP/A. Abikar

Sanarwar ta kara da cewar babu farar hular da ya rasa rai ko jikkata sakamakon wannan harin da sojojin suka kai da niyar kare kansu.

Hadin gwuiwar Sojojin Amirka da na wasu kasashen Afrika da yawansu yakai dubu 22 ne ke aikin yaki da kungiyar ta al-Shabaab a kasar Somaliya wacce ta addabi gabashin Afrika da hare-hare.