SiyasaSiyasar Nijar na fiskantar kalubale daga matasaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasa02/03/2017February 3, 2017A Jamhuriyar Nijar wasu kungiyoyin fararen hula na matasa sun kulla wani sabon kawance da zummar kawo guguwar sauyi a fagen dimukradiyya da ma 'yan siyasar kasar mai suna "Mouvement Pour la Révolution Démocratique". https://p.dw.com/p/2WxCzTalla