Siyasar Burundi ta fiskanci koma baya
November 12, 2015Talla
Tun da ya dawo kan mulki, Nkurunziza yake ta yada manufofi masu tsauri da nufin murkushe adawa, na baya-bayan nan kama fararen hula musamman wadanda ke dauke da makamai. Mun yi muku tanadin rahotannin Burundi a kasa