SiyasaMacron ya lashe kyautar gwarzon TuraiTo view this video please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaLateefa Mustapha Ja'afar05/10/2018May 10, 2018Ya Tarayyar Turai za ta kasance nan gaba? Yayin wani jawabi ga majalisar dokokin Tarayyar Turai, shugaban Faransa Emmanuel Macron ya nuna yadda yake kallon Tarayyar Turan, inda ya kwatanta rarrabuwar da ake samu a Turai da yakin basasa. https://p.dw.com/p/2xVFqTalla