1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shrin Yamma: 29.01.2018

Zulaiha Abubakar
January 29, 2018

A cikin shirin namu za ku ji yadda Dr Rabi'u Musa Kwankwaso ya janye shirinsa na kai ziyara jihar Kano saboda dalilai da ya alakanta da matsalar tsaro dai dai lokacin da ake kammala taron kolin kungiyar tarayyar Afrika da ya bijiro da wasu muhimman tsare tsaren ciyar da nahiyar gaba.

https://p.dw.com/p/2rjUz