1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shrin Safe: 21.07.2020

Zulaiha Abubakar
July 21, 2020

Bayan kun saurari Labaran Duniya muna tafe da rahoto yadda Jami'an tsaron Jamus suke binciken tsare wasu mutune 7 masu neman mafaka, wadanda kuma ake zargi da laifukan take hakki a shekaru 22 na mulkin tsohon shugaban kasar Gambiya Yahya Jammeh.

https://p.dw.com/p/3fdLF