1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin rana

Zainab Mohammed Abubakar
February 3, 2023

Yayin da Shugaban darikar Katolika na duniya ke shirin fara ziyara a Sudan ta Kudu a wannan Jumma'a, da dama daga cikin 'yan kasar na fatan ganin Paparoma Francis ya kawo sauyi ga tashin hankali da fagen siyasar kasar ya saba fuskanta.

https://p.dw.com/p/4N4nG