1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirinmu na Al'adu zai duba batun 'yan gudun hijira a Girka

Abdourahamane Hassane
May 10, 2017

Shirinmu na Taba ka lashe na wannan makon wanda Muhammad Nasiru Awal zai jagoranta zai duba batun 'yan gudun hijira a Girka, inda a wannan shekara gwamnatin Girika ke shirin rufe kusan dukkan sansanonin 'yan gudun hijira sannan ta canja sake tsugunar da akalla mutane dubu 10 a wasu wurare da ke a kasar.

https://p.dw.com/p/2cjrq