SiyasaShirin zaben shugaban kasa a FaransaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaSalissou Boukari04/21/2017April 21, 2017Yakin neman zabe ya dauki wani sabon salo a dai-dai lokacin da zaben na Faransa na ranar 23 ga watan Afrilu ke karatowa, inda wasu 'yan takara ke bin gida-gida don gamsar da masu zabe.https://p.dw.com/p/2biEhTalla