1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma:27.09.2019

Zulaiha Abubakar
September 27, 2019

Shirye-shirye sun kammala don binne gawar tsohon shugaban kasar Zimbabuwe Robert Mugabe a Kutama da ke yankin Zvimba a gobe Asabar da tsakar rana, kamar yadda al'adar kasar ta tanada idan za a binne dattijai.

https://p.dw.com/p/3QNpk