1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma:15.04.2019o

Zulaiha Abubakar
April 15, 2019

Za kuji cewar Kwanaki 12 da fara kadadamar da hare-haren neman kwace birnin Tripoli na Libiya ba tare da ya yi nasarar hakan ba, babban kwamandan sojin tawayen kasar Janar Khalifa Haftar, ya gana da babban amininsa Shugaban Masar Abdulfattah Al-sisi a wata ziyarar ba-zata da ya kai Masa.

https://p.dw.com/p/3GpO4