1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma:07.07.2019

Zulaiha Abubakar
July 7, 2019

Za kuji cewar shugaban kasar Siriya Bashar al-Assad ya maye gurbin manyan jami'an tsaron kasar da suka hada da Manjo janar Jamil Hassan na hannun damansa kuma mai rike da mukamin shugaban sojin saman kasar tun shekara ta 2009.

https://p.dw.com/p/3LiuA