1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma:06.11.2018

Zulaiha Abubakar
November 6, 2018

Cikin shirin zaku ji cewar Majalisar dokokin jihar Kano tace zasu yiwa kotu biyayya domin bayyana a gaban ta a Litinin mai zuwa amma zasu cigaba da binciken zargin karbar Rashawar da ake yiwa Gwamnan Jihar Abdullahi Umar Ganduje.

https://p.dw.com/p/37mCp