1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma:04.03.2019

Zulaiha Abubakar
March 4, 2019

Za ku ji cewar Firaministan Indiya Narendra Modi ya yi Allah wadai da bukatar da jam'iyyun adawar kasar suka yi na ganin shaidun da zasu tabbatar da cewar Indiya ta kai martanin hari a kasar Pakistan .

https://p.dw.com/p/3ER4t