1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma:03.03.2019

Zulaiha Abubakar
March 3, 2019

Za ku ji cewar firaministar Birtaniya Theresa May ta ja hankalin mahukuntan kasar Pakistan kan muhummancin daukar mataki kan kunyiyoyin ta'addan dake kasar cikin wata tattaunawa ta da tayi da firaminista Imran Khan ta wayar tarho.

https://p.dw.com/p/3EOJP