1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma:03.01.2019

Zulaiha Abubakar
January 3, 2019

Za kuji cewar tawagar wasu wakilai daga kasar Amirka na ganawa da mahukuntan kasar Turkiyya kan bukatar mayar da Malamin Addinin Islaman nan Fethullah Gulen kasar don ya fuskanci shari'a bisa zargin sa da hannu cikin yunkurun juyin mulki da akayiwa shugaban kasar Recep Tayyip Erdogan tun a shekara ta 2016.

https://p.dw.com/p/3B0us