1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma

Abdullahi Tanko Bala
June 17, 2023

Ministan harkokin wajen Saudiyya Yarima Faisal bin Farhan Al Saud ya kai ziyara Iran a karon farko tun bayan daidaituwar dangantaka tsakanin kasashen biyu, wacce ta yi tsami har ta kai ga katse hulda a tsakaninsu tsawon shekaru bakwai.

https://p.dw.com/p/4Sj0d