1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma

April 16, 2023

Shirin ya kunshi Ra'ayin Malamai wanda ya dubi zabukan Najeriya. Da halin da ake ciki a jihar Adamawa bayan dakatar sanar da sakamakon zabe karo na biyu. Sai rikicin kasar Sudan.

https://p.dw.com/p/4QAP7