1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Shirin Yamma

Ramatu Garba Baba
February 8, 2023

Shirin ya kunshi labarai da rahotanni har da halin da ake ciki a kokarin zakulo wadanda baraguzan gini suka danne a iftala'in girgizar kasa da ta afka wa kasashen Turkiyya da Siriya.

https://p.dw.com/p/4NG2l