1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Rikice-rikice

Shirin Yamma

SK2 / S02SOctober 15, 2022

Shugaba Ebrahim Raisi na kasar Iran ya yi kira da a sake sabunta dokokin kasar, yayin da ake ci gaba da zanga-zanga a kasar sakamakon mutuwar wata matashiya a hannun hukumomi saboda ba ta rufe kanta yadda ya dace da dokokin kasar ba.

https://p.dw.com/p/4IFBh