1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin yamma

September 15, 2022

'Yan majalisar Turai sun kada kuri'ar yin Allah wadai da tabarbarewar demokradiyya a Hungary a karkashin Framinista Viktor Orban, tare da matsin lamba kan EU da ta rage kudaden tallafin da ake baiw a kasar.

https://p.dw.com/p/4GwgV