1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma

September 9, 2022

A cikin shirin za a ji cewa Sarki Charles na III ya yi jawabin farko a matsayinsa na sabon sarkin Ingila. Hukumar kula da makamashin nukiliya ta duniya IAEA ta yi gargadin cewa kasar Iran na da wadataccen sinadarin uranium din da zai bata damar iya hada makamin nukiliya.

https://p.dw.com/p/4Gefj