1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma

Abdul-raheem Hassan
July 14, 2022

Amirka da Isra'ila sun amince da matakin bai daya na hana Iran mallakar makamin nukiliya. Shugaban Amirka Joe Biden da firaministan Israila Yair Lapid sun ratta hannu kan kudiri game da haka.

https://p.dw.com/p/4E9ev