1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma

DIRA.BZMarch 13, 2022

A cikin shirin za a ji cewa a Jamhuriyar Nijar an yi jana’izar marigayi Alhaji Gremah Boukar daracta Janar na gidan radiyo da talbijin Anfani wanda Allah ya yi wa rasuwa bayan rashin lafiyar da ya yi fama da ita.

https://p.dw.com/p/48QIa