1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Shirin Yamma

January 8, 2022

A cikin shirin za ku ji Burkina Faso a gasar AFCON ta yi zargin an yi mata cuwa-cuwa bayan da aka ce 'yan wasanta sun kamu da corona. Akwai shirin Ra'ayin Malamai kan yadda safarar miyagun kwayoyi ke shafar zamantakewa da tattalin arzikin jamhuriyar Nijar bayan babban kamun da hukumomi suka yi a cikin wanann mako. Muna tafe da shirin Darasin Rayuwa kan zaman gidan haya.

https://p.dw.com/p/45Ipp