1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaJamus

Shirin Yamma

July 17, 2021

A cikin shirin za a ji halin da ake ciki dangane da ambaliyar ruwan sama da aka samu a taryyar Jamus, inda alkaluman wadanda suka mutu da ma asarar dukiyar da aka yi ke kara hauhawa in ji hukumomin kasar.

https://p.dw.com/p/3wd7e