1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaJamus

Shirin Yamma

June 17, 2021

A cikin shirin za a ji cewa a Jamhuriyar Nijar, kungiyar kare hakkin dan Adam ta Amnesty International ta bukaci hukumomin kasar su saki dan fafutikar nan Anass Djibril da hukumomi ke tsare da shi na watanni a gidan kason Koutoukale.

https://p.dw.com/p/3v7zy