1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaJamus

Shirin Yamma

June 8, 2021

A cikin shirin za a ji cewa a jamhuriyar Nijar shugaba Bazoum Mohamed ya bukaci hadin kan yan kasar musamman kungiyoyin fararen hula a wata ganawa da ya yi da su wajen ganin an daidata al'amurra a kasar.

https://p.dw.com/p/3ub9i