A cikin shirin bayan labaran duniya akwai rahoto kan umurnin ECOWAS na kafa gwamnatin farar hula a cikin shekara daya a Mali da rahoto kan cika shekaru biyar da Jamus ta bude wa 'yan gudun hijira kofar shigowa kasar da rahoto kan barazanar da Shugaban Belarus ke yi wa kasashen Turai