A cikin shirin za a ji cewa arangama ta barke tsakanin 'yan adawa masu zanga-zanga da jami'an tsaro a kasar Guinea Conakry, a yayin da kasar Jamhuriyar Dimukuradiyyar Kwango yan bindiga sun hallaka fararen hula fiye da 20 tare da raunata wasu akalla 12.