1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma

Zulaiha Abubakar
June 28, 2018

Zaku ji yadda al'ummar jihar Sokoto musamman daga karkara suka fito don yin rijistar katin 'dan kasa sakamakon kiran da mai alfarma sarkin musulmi Alhaji Muhammad Sa'ad Abubakar na 3 yayi.

https://p.dw.com/p/30VLB