1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma

Zulaiha Abubakar
June 20, 2018

A ranar Lahadin da ke tafe ne za a yi zaben shugaban kasa a Turkiyya wanda a cikinsa shugaba mai ci Recep Tayyib Erdogan zai sake neman wani sabon wa'adi.Tun shekarar 2003 ne dai shugaban ke kan gadon mulki inda ya fara da kasancewa Firaminista kafin daga bisani ya zama shugaban kasa.

https://p.dw.com/p/2zxpW