1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma na:02.03.2018

Zulaiha Abubakar
March 2, 2018

A cikin shirin namu zaku ji cewar Kwanaki biyar da shiga wa'adin da ake sa ran za'a fara tsagaita bude wuta a yankin Ghouta na Siriya, Ana ci gaba da sukar juna tsakanin Siriya da kawayenta, yayin da a gefe guda MDD da kungiyoyin agaji ke baiyana takaici dangane da kin aiwatar da yarjejeniyar don ganin mabukata a yankin sun sami sauki.

https://p.dw.com/p/2tcCj