1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin yamma na DW Hausa

Lateefa Mustapha Ja'afar
February 12, 2017

A cikin shirin zaku ji cewa Majalisar Dikin Duniya ta bukaci bangarorin da ke yakar juna a Yemen da su gaggauta komawa kan teburin sulhu domin ceto rayuwar al'ummar kasar da ke cikin tasku.

https://p.dw.com/p/2XR9P