1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma na DW na 29.09.2017

Salissou Boukari
September 29, 2017

A cikin shirin za a ji cewa kasashe da dama na Turai sun yi kira ga 'yan asalin kasashensu da ke yankin Catalonia na kasar Spain da su yi taka tsantsan gabannin zaben raba gardama mai cike da cecekuce.

https://p.dw.com/p/2l06k