1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma na DW na 27.10.2018

Salissou Boukari
October 27, 2018

Shugabannin kasashen Turkiyya, Rasha, Faransa da kuma Jamus, da suka yi wani zama a birnin Istanbul na kasar Turkiyya kan batun rikicin kasar Siriya, sun yi kira ga baki dayansu na ganin an mutunta tsagaita buda buda wuta a yankin Idleb na kasar ta Siriya.

https://p.dw.com/p/37H0v