1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma na DW na 26.10.2017

Salissou Boukari
October 26, 2017

Gwamnatin Burundi ta amince da wata ayar doka da za ta bada damar kawo sauyi a kundin tsarin mulkin kasar, wanda kuma hakan zai iya bai wa shugaba Pierre Nkurunziza damar neman wasu wa’adin mulki har biyu na shekaru bakwai-bakwai a nan gaba daga 2020.

https://p.dw.com/p/2maNx