1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma na DW na 26.02.2018

Salissou Boukari
February 26, 2018

A Wannan Litinin din ce shugaban kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya soma wata ziyara a wasu kasashen Afirka, inda ya soma da kasar Algeriya, sannan daga bisani zai je kasashen Mauritaniya, Senegal da kuma Mali.

https://p.dw.com/p/2tNJP