1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma na DW na 24.10.2016

Salissou Boukari
October 24, 2016

https://p.dw.com/p/2ReqI

A cikin shirin za a ji cewa an gudanar da bikin tunawa da kafuwar Majalisar Dinkin Duniya wadda aka kafa a ranar 24 ga watan oktoban shekara ta 1945. Sai dai Majalisar na cike da kalubale a halin yanzu.