SiyasaShirin yamma na DW na 20.06.2017To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMouhamadou Awal Balarabe06/20/2017June 20, 2017A cikin shirin kun ji cewa Ministoci biyu na kasar ciki har da ministar tsaro Sylvie Goulard sun yi musarabus sakamakon wata badakalar ayyukan boge da ake zarginsu da aikatawa.https://p.dw.com/p/2f49ZTalla