SiyasaShirin yamma na DW na 18.06.2017To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaSalissou Boukari06/18/2017June 18, 2017A cikin shirin za a ji cewa wasu mutane sun kai hari da yammacin wannan rana ta Lahadi a wani wurin shakatawa da ke birnin Bamako na kasar Mali. Ya zuwa wannan lokaci dai babu adadin wadanda suka mutu ko suka samu raunuka a wannan hari.https://p.dw.com/p/2etluTalla