1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma na DW na 16.11.2016

Salissou Boukari
November 16, 2016

A cikin shirin za a ji cewa shugaban Amirka Barack Obama ya iso a kasar Jamus a ziyara da ya soma da ke a matsayin ta bankwana, inda zai gana da Shugabar Gwamnatin Jamus Angela Merkel kafin ya tattauna da wasu shugabannin kasashen na Turai

https://p.dw.com/p/2SnjS