1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma na DW na 15.12.2016

Salissou Boukari
December 15, 2016

A cikin shirin za a ji cewa shugabannin kasashe da na gwamnatocin Tarayyar Turai, sun gudanar da taronsu a birnin Brussels na Beljiyam ciki kuwa har da batun rikicin Ukraine, da na Siriya.

https://p.dw.com/p/2UMKh