1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma na DW na 13.01.2018

Salissou Boukari
January 13, 2018

Wata kungiya da ke ikirarin cewa ta IS ce a yankin Sahara ta tabbatar cewa dukannin kungiyoyin jihadi na yankin Sahel sun yi baki guda domin yakar rundunar nan da aka kafa ta kasashen kungiyar G5 Sahel, kuma ta ce ita ta kai hari wa sojojin Faransa da na Amirka a Nijar da Mali.

https://p.dw.com/p/2qoKA