1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma na DW na 11.03.2017

Salissou Boukari
March 11, 2017

A cikin shirin za a ji cewa an kai tagwayen hare-hare kan 'yan Shi'a da suka fito daga kasashe da dama na Larabawa domin ayyukan ibada a kasar Siriya, inda mutane 46 suka mutu wasu 120 suka samu raunuka.

https://p.dw.com/p/2Z3Td