1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma na DW na 10.04.2016

Ahmed SalisuApril 10, 2016

A cikin shirin za a ji cewa an gudanar da zabe a kasar Chadi kuma sabanin yadda aka gani a baya, mutane da dama sun fita rumfunan zabe. A cikin shirin har wa yau za a ji cewar firaministan Ukraine ya ajiye mukaminsa. Akwai shirye-shirye da suka hada da Ra’ayin Malamai da Amsoshin Takardunku da kuma Shirin Wasikun Masu Sauraro.

https://p.dw.com/p/1ISvK