1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin yamma na DW Hausa

Lateefa Mustapha Ja'afarJanuary 31, 2016

A cikin shirin za ku ji cewa wasu da kae zargin 'yan al-Qa'ida ko kuma IS ne sun sace tare da hallaka wani fitaccen malamin salafiyya da ke adawa da masu tsattsauran ra'ayin addinin Islama a kasar Yemen. Akwai sauran shirye-shiryenmu da muka saba gabatar muku.

https://p.dw.com/p/1Hmch