1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma na DW Hausa: 15.10.2015

October 15, 2015

Tun bayan da Amurka ta sanar da aniyar tura sojojinta da jiragen yaki zuwa Kamaru domin taimakawa a yaki da Boko Haram jama'a ke cigaba da bayyana ra'ayoyi mabanbanta kan wannan batu. A Nijar kuwa magabatan kasar ne suka mike tsaye wajen shawo kan matsalar farin dango da suka mamaye gonaki a yankin Damagaran. Akwai karin wasu rahotanni da shirye-shirye.

https://p.dw.com/p/1Gp5T