1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma na DW Hausa (07.10.16)

SK2 / S02SOctober 7, 2016

Saurari shirin yamma na Dw Hausa (07.10.16)

https://p.dw.com/p/2R1jH

Shugaban kasar Kwalambiya Juan Manuel Santos ya samu  ya samu lambar yabo ta wanzar da zaman lafiya ta Nobel. A Nijar kuwa MDD ta jaddada bukatar tsaurara matakan tsaro a sansanonin 'yan gudun hijira.