1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma na 17.02.2018

Ramatu Garba Baba
February 17, 2018

A cikin shirin za a ji cewa, Amirka ta ce za ta mayar da martani ta hanyar amfani da karfin soji muddun gwamnatin Bashar al-Assad ba ta daina yakar abokan gaba da makami mai guba a yakin kasar Siriya na fiye da shekaru shida ba.

https://p.dw.com/p/2ssOb